Kayan Hadi:
- Taliyar Crown Sirara (Leda Daya)
- Kwoi (Madaidaici shida)
- Koren Tatashe (guda daya babba)
- Tatashe (guda daya babba)
- Albasa
- Gishiri (daidn dandanon)
- Mangyada
Instructions:
- Ruwa (Lita daya)
- Gishiri daidan dandanon
- Ki tafasar da ruwan
- Ki zuba taliyar crown sirara
- Ki dafa har sai ta dafu
- Kwoi, Gishiri daidan dandanon
- Yankeken Albasa
- Koren tatashe
- Mangyada
- Ki rufe kaskon wainar bayan mintuna uku sai ta soyu