Kayan Hadi:
- Crown Twist Cavatton Macaroni (Leda Daya)
- Kirjin Kaza mai nauyin 500g
- Gashiri daidan dandanon
- Sinadarin miya guda biyu
- Garin Tafarnuwa (Cocali daya)
- Masara na gongoni (gongoni daya)
- Tumatir Kananu (200g)
- Inibi Kore (churi daya)
- Albasa (madaidaici guda uku)
- Kabeji (karami guda daya)
- Karas (madaidaici guda uku)
- Man salad (ko mayonis)